Rayuwan da ke Mikakke (Paperback)

Langue : anglais

Edité par Blurb Inc, CA, 2025

9798210273222

Vendeur : CitiRetail, Stevenage, Royaume-UniCitiRetail

Vendeur avec une évaluation de 5 étoiles

Vendeur AbeBooks depuis 29 juin 2022

Livre broché

Etat: Neuf

EUR 21,48

EUR 44,13 expédition 
Expédition depuis Royaume-Uni vers Etats-Unis

Quantité disponible : 1 disponible

Ajouter au panier
Retours gratuits sous 30 jours

A propos de cet article

Paperback. "Menene ya sa rayuwa na da wahala yanzu? Menene ya sa babu abin da ke da sauki mani? Na dauka ko idan na zama mai bi dukan damuwoyi na za su kare." "Duk da ina bin Yesu, menene ya sa rayuwa nan a cike da bakin ciki da rashin tabbaci?" Dayawan mu an yi mana bisharan da ban a gaskiya ba. Mun badagaskiya cewa da zaran mun zama masu bi, rayuwan mu za ta canza kawai, ko mu na tsamani rayuwan mu za ta canza. Amma ba gaskiyan ba ne. Allah bai yi mana alkwalin rayuwa babu bakin ciki ba ko wa matan da mu ka gan su cikin Littafi mai Tsarki ba, kamar Maryamu, Hannah, da Esta. Babu wanda rayuwan su ya zama da sauki. Dukan su sai da su ka yi rayuwa cikin wahala. Kowannen su sai da su ka yi rayuwa cikin banagaskiya ba cikin ganin ido ba. Sai da kowannen ta dogara kan Allah a lokacin da ba ta gane menene ke faruwa ba. Kowace mace sai da ta yi rayuwa da ke mikakke, yayin da ta ke neman gane manufan shan wahalan ta. Dukan su labaren daban su ke, amma ko da wani yaniyi su ka sami kan su, bas u taa tafiya su kadai ba. Allah Ya bi tare da su cikin kowani kwari da kan kowani tsauni. Ya ji kowani addu'a kuma Ya ji zafin wahalar su. Bai bar su su kadai ba, kuma ke ma bai bar ki ke kadai ba. Cikin wannan binciken na tsawon mako shida, za mu duba dayawa daga labaran matan da ke cikin Littafi mai Tsarki mu kuma kara gane hanyan da su ka bi yayin mu na ganin kan mu ta wata sabuwar hanya. Rayuwa ba kullum ba ne ya ke da sauki, amma Allah na tare da mu a kullum kuma Ya na da kyau a kullum. Mu hada kai tare a yanar gizo domin wannan binciken Littafi mai Tsarki na tsawon mako shida ko kan app namu na Love God Greatly. A kowani wuri, za ki samu abubuwan da su ka shafi Rayuwan da ke Mikakke tare da rubuce rubucen mu na Littinin, Laraba da Jumma'a, da kuma Karin bayyani ta wurin karat una kullum da kuma jama'a masu kauna domin su karafafa ki yayin da ki ke binciken rayukan mata masu kyau da kuma Allah da bai taa barin su ba. This item is printed on demand. Shipping may be from our UK warehouse or from our Australian or US warehouses, depending on stock availability.…

N° de réf. du vendeur 9798210273222

Titre
Rayuwan da ke Mikakke (Paperback)
Auteur
Love God Greatly
Éditeur
Blurb Inc, CA
Année de publication
2025
État de l'article
new
Reliure
Paperback
Langue
anglais
ISBN à 13 chiffres
9798210273222

CitiRetail

Stevenage, Royaume-Uni

Vendeur avec une évaluation de 5 étoiles

Vendeur AbeBooks depuis 29 juin 2022

Frais d'expédition de Royaume-Uni vers Etats-Unis

Article7 à 14 jours ouvrés7 à 60 jours ouvrés
Premier articleEUR 44,13EUR 44,13
Les délais de livraison sont fixés par les vendeurs et varient en fonction du transporteur et du lieu. Les commandes transitant par les douanes peuvent être retardées et les acheteurs sont responsables de tous les droits ou frais associés. Les vendeurs peuvent vous contacter au sujet de frais supplémentaires afin de couvrir toute augmentation des coûts d'expédition de vos articles.

Modes de paiement

  • Visa
  • Mastercard
  • American Express
  • Carte Bleue
  • Apple Pay
  • Google Pay

Description de la boutique

Online business

Profil professionnel du vendeur

ABC BOOKS LIMITED

10 John Street
London, Royaume-Uni WC1N 2EB